Indigene Study Database

The result below are the list of added genomics-related words in different languages and their English translations

Browse Languages


Showing results for "Hausa - English" Translations

Hausa Neologism English Translation Category
Cutar sikila / ciwon sikila No Sickle cell disease W
Cutar tarin fuka No Tuberculosis W
Wannan dan / Yarsa dole ne ya gaji wannan matsalar daga kakanin kakaninsa / Yaran sun gaji matsalan cuta daga wajen kakanninsu No This child must have inherited this health problem from his/her grandparents P
Wani cuta / Cuta tana gudana a cikin wannan iyali / Wannan cutar da suke da ita a famili No A particular sickness/disease runs in that family W
Gwayan halittan dasuke cikin jinni / Abubuwan halittar jinni a cikin jini No Genetic factors in the blood W
Yaron da yake hali irin na iyayensa / Wanan yaro yayi kama da iyayen sa / Wannan yaron yana kama da iyayen sa / a halayyar sa No This child resembles his/her parents in behavior W
Abubuwan halittar jini a cikin jini / Gwayan halittan dasuke cikin jini No Genetic factors (in the blood) responsible for heritability C
Hausa Neologism English Translation Category

Submit genomics-related words

You can submit genomics-related words in your indigenous language with their English equivalents on this website. Please note that submitted words will be reviewed by the Site Administrator before they can appear public on this site. To submit such words, click the link below

Login/Signup to add new word

Suggestion

Contact admin, if the language you intend to translate is not available.